Ɗan ƙwallon Brentford, Ivan Toney ya sanar a shafinsa na sada zumunta cewar ya kammala hukuncin dakatarwa tsawon wata takwas da aka yi masa. Toney, mai shekara 27, zai iya buga wa Brentford tamaula, ...