搜索优化
English
全部
Copilot
图片
视频
地图
资讯
购物
更多
航班
旅游
酒店
搜索
笔记本
Top stories
Sports
U.S.
Local
World
Science
Technology
Entertainment
Business
More
Politics
过去 30 天
时间不限
过去 1 小时
过去 24 小时
过去 7 天
按相关度排序
按时间排序
voahausa
9 小时
Trump Yayi Umarnin Dakatar Da Wata Dokar Kasuwanci Da Kasashen Waje
Yana zargin cewa tsauraran matakan kauce ma bayar da cin hanci da rashawa ga jami'an kasashen waje da aka gindaya ma Amurkawa ...
voahausa
8 小时
Dusar Kankara Ta Sake Sauka Karo Na Biyu A Amurka
Jiya Talata ne wata dusar kankara ta fara zuba a fadin jihohin Atlantic na tsakiya, wanda yayi sanadin hadaruka da dama akan ...
voahausa
9 小时
Tinubu Zai Yi Takarar Tazarce a Zaben 2027 - GANDUJE
A jiya Talata ne Ganduje yayi wannan furuci a sakatriyar jam’iyyar APC ta kasa a Abuja, a sa’adda ya karbi bakoncin mambobin ...
voahausa
17 小时
Trump Ya Gana Da Sarkin Jordan, Ya Nanata Shirin Karbe Iko Da Gaza
Shugaban na Amurka ya nuna alamar cewa ba zai sauya matsaya ba game da shirin Amurka na karbe iko da Gaza tare da debe ...
voahausa
22 小时
Najeriya Ce Kasa Ta 140 Cikin Kasashe 180 A Mizanin Auna Rashawa Na 2024
Najeriya ta haura matsayi biyar a cikin shekarar bara ta 2024, inda ta tashi daga matsayi na 145 zuwa 140 a cikin kasashe 180 ...
voahausa
23 小时
MTN Ya Kara Kudin Sayen Data A Najeriya
Karin wani bangare na karin kaso 50 cikin 100 na harajin kiran waya da sayen data, da hukumar kula da harkokin sadarwa ta Najeriya (NCC) ta amince da shi saboda halin da kasuwa ke ciki a halin yanzu.
voahausa
1 天
Yawan Dokoki Na Iya Kashe Bangaren Kirkirarriyar Basira - Mataimakin Shugaban Amurka
Vance ya kuma caccaki China a matsayin daya daga cikin “gwamnatocin kama karya” da dama ke nazarin yin amfani da ...
voahausa
4 天
TASKAR VOA: Hadari da fashewar tankokin jigilar man fetur a Najeriya ya yi sanadin mutuwar ...
A cikin wannan shekara da ba ta wuce kwana 40 da kamawa ba, an samu munanan fashewar tankokin man fetur a Najeriya, akalla ...
voahausa
4 天
喙 LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso ...
LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso 80 a kasashe masu matsakaitan kudaden ...
voahausa
2 天
Kungiyar Philadelphia Ta Doke 'Yan Kansas City A Wasan Super Bowl Na Kwalon Zari Ka Ruga
An yi bukin bude taron da ya tuna da mutanen da suka mutu da wadanda suka ji rauni a mumunnan harin da aka kai wa mutane da ...
voahausa
1 天
Sanarwar Hamas Ta Saba Sharudan Yarjejeniyar Sulhun Gaza – Isra’ila
Kungiyar gwagwarmayar Faladinawa ta Hamas ta sanar da cewa za ta dakatar da musayar mutanen da ta ke garkuwa da su da ...
voahausa
2 天
Ra'ayin 'Yan Takarar Kujerar Shugaban Jamus Ya Yi Hannun Riga Akan Trump
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz, ya ce idan Amurka ta kuskura ta kakaba wa tarayyar Turai haraji, a shirye Turai take ...
一些您可能无法访问的结果已被隐去。
显示无法访问的结果
反馈