Kimanin ‘yan gudun hijira 3, 600 ne suka isa Maiduguri, babban birnin yankin a cikin manyan motoci daga garin Baga Sola na ...
Duk da yarjejeniyar, kamfanonin sadarwar sun ci gaba da aiwatar da karin, abinda ya sabbaba NLC ba da wa’adin 1 ga watan ...
Yana zargin cewa tsauraran matakan kauce ma bayar da cin hanci da rashawa ga jami'an kasashen waje da aka gindaya ma Amurkawa ...
Jiya Talata ne wata dusar kankara ta fara zuba a fadin jihohin Atlantic na tsakiya, wanda yayi sanadin hadaruka da dama akan ...
A jiya Talata ne Ganduje yayi wannan furuci a sakatriyar jam’iyyar APC ta kasa a Abuja, a sa’adda ya karbi bakoncin mambobin ...
Shugaban na Amurka ya nuna alamar cewa ba zai sauya matsaya ba game da shirin Amurka na karbe iko da Gaza tare da debe ...
Vance ya kuma caccaki China a matsayin daya daga cikin “gwamnatocin kama karya” da dama ke nazarin yin amfani da ...
Najeriya ta haura matsayi biyar a cikin shekarar bara ta 2024, inda ta tashi daga matsayi na 145 zuwa 140 a cikin kasashe 180 ...
A cikin wannan shekara da ba ta wuce kwana 40 da kamawa ba, an samu munanan fashewar tankokin man fetur a Najeriya, akalla ...
An yi bukin bude taron da ya tuna da mutanen da suka mutu da wadanda suka ji rauni a mumunnan harin da aka kai wa mutane da ...
LAFIYARMU: Kimanin mutane miliyan 50 a duniya ke fama da cutar farfadiya, akalla kaso 80 a kasashe masu matsakaitan kudaden ...